Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Jaddada Wajabcin Daukan Kwakkwaran Mataki Kan H.K.Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya ce: Dole ne a dauki matakin dakatar da yahudawan sahayoniyya daga kashe yara da hukunta
Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Lebanon Ta Kai Hare-Hare Kan Sojojin H.K.Isra’ila
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da kaddamar da hare-hare na musamman guda 10 kan sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar
Falasdinawa Fiye Da Ashirin Ne Suka Yi Shahada A Birnin Rafah
Falasdinawa fiye da 20 ne suka yi shahada da suka hada da kananan yara a farmakin da sojojin yahudawan sahayoniyya
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Taya Sabon Ministan Harkokin Wajen Sudan Murna
Ministan harkokin wajen Iran ya gudanar da zaman tarurruka masu yawa da takwarorinsa a gefen zaman taron kolin kasashen musulmi
Sudan Ta Mayar Da Martani Kan Ikrarin Chadi Na Rashin Taimakawa ‘Yan Tawayen Sudan
Ministan harkokin wajen Sudan Hussein Awad ya mayar da martani kan kalaman ministan harkokin wajen Chadi, inda ya musanta cewa
Yemen: An Gudanar Da Gagarumar Zanga-zangar Goyon Bayan Falasdinu A Yemen
Tashar talabijin din ‘almasirha’ ta kasar Yemen ta bayar da labarin dake nuni da cewa; Daliban kasar sun yi Zanga-zangar