Daliban Jami’oin Amurka Suna Cigaba Da Zaman Dirshen Na Nuna Goyon Bayan Falasdinawa
Tare da cewa jam’an tsaron kasar ta Amurka suna kama da kuma amfani da karfi akan daliban jami’oin Amurka, sai
Kungiyar Hizbullah Na Cigaba Da Kai Wa HKI Hare-hare
Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Lebanon tana cigaba da kai wa sansanonin sojan HKI hare-hare da makamai mabanbanta. Tashar talabijin din
Wata Jami’ar Amurka Ya Yi Murabus Saboda Gaza
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Amurka da harshen larabci ta yi murabus saboda rashin amincewarsa da siyasar fadar
Jakadan Pakistan A MDD Ta Zargi HKI Da Jefa Tsaron Wannan Yankin Cikin Hatsari
Jakadan kasar ta Paksitan ya yi bukaci ganin an kawo karshen yakin Gaza cikin ggagawa ba tare da bata lokaci
Dubban Yahudawa Ne Suka yi Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Gwamnatin Natanyaho A birnin Tel aviv
Kamfanin dillancin labarai na Irna ya nakalto cewa iyalan yahudawan da dakarun kungiyar gwagwarmaya suka yi garkuwa da su, sun
Jinin Shahidai Na Harin Ta’addancin Da Aka Kai Ofishin Jakadancin Iran A Siriya Ya Kaskantar Da Gwamnatin Sahyuniya
Shugaban kasar Iran Ibrahim Ra’isi ya fadi cewa jinane masu tsarki na shahidan harin Isra’ila a ofishin jakadancin Iran dake