Habib

Habib an daureshi a gidan yari dalilin safarar miyagun kwayoyi wanda yakai nauyin ton goma. Yana fuskantar hukuncin kodai mutuwa a gidan yari ko kuma hukunci ta dalilin kisa. Yayi rantsuwar cewa shi bashi da laifi, wani mutum mai suna Farhad ya yaudareshi akan safarar kwayoyin. Lamarin yayi tsanani sosai ta inda surikinshi ya matsama matar Habib lamba akan dole ta shigar da kara sai ya saketa, sai an raba auren. Amma kuma dataga cewa tanasa ran haifa ma Habib da, sai tayi tunanin goyon bayan Habib da kuma addu'a a gare shi domin ya samu mafita. A yanzu hanya daya tak ta ragema Habib domin tsira daga hukuncin kisa wanda shine koyan Alkur'ani mai girma gaba dayanshi kuma da zuciya daya, kila yayi sa'a a yafe masa laifin da yayi a bisa dokoki. Ya ta'allaka duk wani kokari nasa akan hardace Alkur'ani mai girma, amma kuma wannan ya isa ya zama fansarsa?

Habib
Share

'Yan wasa da taron ma'aikata

Hossein   Abedini

Artist

Hossein Abedini
Mehdi  Faqih

Artist

Mehdi Faqih
Asha  Mehrabi

Artist

Asha Mehrabi

Gundumomi

Habib

Habib