Sarab, mai yanayin ban sha'awa

Kauyen Sarab, yana a yankin lardin Kermanshah ta kasar Iran, yana da yanayi na ban mamaki wanda ke jawo raayin baki da 'yan yawon shakatawa zuwa hutu.

Yadda yake da yanayi mai kyau da ban sha'awa, hakika kauyen wani wurine wanda yakamata mutum ya ziyarta koda sau dayane a rayuwarshi.

Province Attractions
9 8 7 6 5 4 3 2 1