Furen Sun flower da Ke Semnam

Furen Sun flower da Ke Semnam

A na samun shi a yankin Semnan da ke Iran. Furen Sun flower mai suna Kalpoosh ya na daga cikin furenannan da Allah ya yi musu tsari mai kyau. Idan kana neman shiru da aminci ya kamata ka kaiwa wannan wajen ziyara .

Kuma a wajen mutum zai samu dandanar gyadar wannan furen mai dadi

Province Attractions
sf2 sf1 sf