​Gidan Abbas, Alama ce ta Iran

Kasancewa ginin tarihi wanda aka gina a lokacin karni na 18, gidan Abbas (Abbasi House) yana cikin garin Kashan, na lardin Isfahan, a Iran.

Gidan, wanda ake daukar shi a matsayin gidan kayan gargajiya, yana nuna alamomi masu ban mamaki da ke nuna yanayin gidajen mutanen Kashan.

Ginin yana ƙunshe da al'adu, lambu, ɗakuna da hanyoyi na ɓoye. Ɗaya daga cikin ɗakunan gidan yana da rufi wanda aka yi ado da gutsatstsarin madubi, waɗanda suke nuna yadda sararin samaniya yake a hasken wuta.

Province Attractions
​Gidan Abbas, Alama ce ta Iran ​Gidan Abbas, Alama ce ta Iran ​Gidan Abbas, Alama ce ta Iran ​Gidan Abbas, Alama ce ta Iran ​Gidan Abbas, Alama ce ta Iran