Fadamar Shadegan kudu masu yammacin Iran.

Fadamar Shadegan babban wurin 'yan yawon shakatawane a kudu masu yammacin yankin lardin Khuzestan a kasar Iran.

Fadamar, wadda take a birnin Shadegan, kodayaushe Kogin Jarahi ke bata ruwa tana cike da halittu iri iri.

Fadamar Shadegan tana dauke da bakin tsuntsayen ruwa daga arewacin kasar Turai, Canada da Siberia a lokacin kaka da lokacin sanyi.

Yana daya daga cikin jerin fadamu a UNESCO.

Province Attractions
1