Chogha Zanbil ziggurat: Babban wurin tarihi mai dumbin tasiri.

Sama da shekara dubu uku da suka wuce wurin bauta kusa da birnin Susa a yankin lardin Khuzestan ta kasar Iran yana daya daga cikin kyawawa kuma manyan tsaunin dalar da aka gina kuma aka killecishi a duniya.

Chogha Zanbil ziggurat shine wuri na farko a kasar Iran wanda akai rubuce rubuce akansa a jerin UNESCO World Heritage a shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in da tara.

Aikin sake gyaran hawa na daya da hawa na biyu na UN World Heritage a bangaren Zanbil ziggurat an kammalashi.

Province Attractions
1 2 3 4 5