Kasaitacciyar Masarautar Hantsi ta Iran

Fadar Kakh-e Khorshid da ke arewa maso gabashin Iran, na daga cikin kasaitacciyar masarauta mafi kyawu a lardin.

Za muyi farin ciki idan kuka ziyarci wannan gidan tarihi, wanda ya ke a garin Kalat, mai nisan kilomita 150 daga birnin Mashhad, Arewa maso gabashin lardin Khorasan Razavi.

Province Attractions
bun