Egypt 2021: Kasashe 32 Zasu Fara Gasar Kwallon Handball Ta Kasa Da Kasa Ta Maza A Masar

2021-01-13 14:16:15
Egypt 2021: Kasashe 32 Zasu Fara Gasar Kwallon Handball Ta Kasa Da Kasa Ta Maza A Masar

A yau Laraba ne za’a bude gasar wasannin kwallon Handball ta maza a kasar Masar na wannan shekara ta 2021.Shafin yanar gizo na hukumar shirya wasannin handaballa ta duniya ta bayyana cewa za’a fara wasannin handball ta maza ne a yau Laran tsakanin kungiyar kwallon Hanball ta kasar Masar mai masauki da kuma ta kasar Chille.

Kungiyar 27TH International Handball Championship Men ko IHC Egypt 2021 ta bayyana cewa wasannin zasu ci gaba har zuwa ranar 31 ga watan Jenern da muke ciki.

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!