Iran Ta Yi Watsi Da Kakaba Sabbin Takunkuman Amurka A kanta
A cigaba da siyasarta ta kin jinin Iran, Baitulmalin Amurka ya sanar da kakaba sabon takunkumi akan wasu mutane 3
Iran: Jagora Ya Ce Iran Ba Zata Yi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tallafawa Falasdinawa
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan JMI ya bayyana cewa gwamnatin kasar ba zata yi kasa a guiwa ba
Siriya: Wani Wani Bairane Mai Kare Yankin Yayi Shahada A Siriya
Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada sanarwan shahadar daya daga cikin masu bada shawara kan
Iran: Amurka Tana Amfani Da HKI Don Cimma Manufofinta ADuniya
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani da HKI a matsayin makami
Iran: Shugaban Kungiyar Jahadul Islami Ya Tabbatar Da Cewa HKI Zata Sha Kaye A Wannan Yakin Na Tufanul Aksa
Shugaban kungiyar Jahadul Islami wacce take gwagwarmaya da HKI a Gaza ya bayyana cewa tare da yardarm All..da kuma darajar
Jagora: Wakokin Farisanci Sun Yi Tasiri Mai Girma A Zamanin Yaki
A yayin da ya gana da mawaka da kuma sauran ma’abota adabin Farisanci a darejn jiya Talata, jagoran juyin musulunci