Nijar Ta Mika Ta’aziyyarta Ga Iran, Game Da Rasuwar Ra’isi
Shugaban Majalisar Tsaron kasa ta Nijar, Birgediya Janar Abdourrahmane Tiani ya gabatar, ya jajantawa gwamnati da kuma al'ummar Iran bayan
Miliyoyin Iraniyawa Ne Suka Halarci Jana’izar Shugaba Raeisi, Da Mukarabansa
A Iran, miliyoyin mutane ne suka halarci jana'izar shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi da mukarabansa da suka yi shahada a
Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Ta Kore Hannunta A Hatsarin Shugaban Kasar Iran
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kore hannunta a hatsarin jirgin saman shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi Rahotonni sun bayyana
Mai Shigar Da Kara A Kotun Kasa Da Kasa Ya Bukaci Fitar Da Sammacin Kama Benjamin Netanyahu
Mai shigar da kara a kotun da ke hukunta manyan laifuka a duniuya da ke birnin Hague ta ICC ya
Sojojin Mamaya Suna Ci Gaba Da Aiwatar Da Kisan Kiyashi Kan Al’ummar Falasdinu
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila suna ci gaba da aikata laifin kisan kiyashi a Zirin Gaza na Falasdinu Sojojin mamayar
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Shiru Na Minti Guda Domin Girmama Shugaba Ibrahim Raisi
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi shiru na minti daya domin girmamawa da kuma alhini na rasuwar shugaban