Sojojin HKI Da Dama Sun Jikkata A Gaza
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa da dama daga cikin sojojinsu dake Gaza sun jikkata sanadiyyar harin ‘yan gwagwarmaya.
Adadin Falasdinawan Da Su Ka Yi Shahada Ya Haura 33,000
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinawa ta sanar da cewa,ya zuwa yanzu adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sun kaidubu
Kungiyar ‘Yan Wasan Gargajiya Ta Iran Ta Sami Lambobin Yabo Na Zinariya Da Azurfa 9 A Wasannin Nahiyar Asiya
A wasannin kokawa na gargajiya da ake yi a kasar Kyrgyzstan ‘yan wasan Iran sun sami kyautuka mabanbanta da su
Hizbullah Ta Kai Harin Makamai Masu Linzami Akan Sansanin Sojan HKI A Yankin Jalil
A mayar da martani da hare-haren wuce gona da iri na HKI akan kasar Lebanon, kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah ta
Ra’isi: Idan ‘Yan Sahayoniya Da Masu Kare Su Su Ka Tafka Kuskure, Za Su Fuskanci Mayar Da Martani Na Hakika Daga Iran
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi wanda ya gana da mataimakin shugaban majalisar koli ta ‘yan shi’ar kasar Lebanon, Sheikh
Jamus: Makiya Musulmi Da Musulunci Suna Kara Takurawa Musulmi A Kasar Jamus
Kafafen yada labaran kasar Jamus sun nakalto wata majiyar gwamnatin kasar na cewa: yawan musulmi wadanda ake cutar da su