Firayi Ministan Nijar: Barazanar Amurka ce ta janyo tabarbarewar alakarmu
a wata tattaunawa ta musamman da jaridar Washington Post, Fira Ministan Nijar Ali Mahamane Lamine Zeine ya bayyana cewa, Furucin
Landan: Daliban Jami’ar Queen Mary sun shiga gangami don nuna goyon baya ga al’ummar Gaza
A ci gaba da nuna goyon baya ga al’ummar zirin Gaza, daliban jami'ar Queen Mary da ke birnin Landan sun
Wani Babban Jami’in Sojin Amurka Ya Yi Ritaya Don Goyon Bayan Al’ummar Gaza
Wani babban hafsan sojan Amurka ya ajiye aikinsa domin nuna kyamarsa ga goyon bayan da kasarsa ke bai wa Isra’ila
Amurka : Isra’ila Ta Jibge Tarin Sojoji A Rafah Domin Kai Farmaki
Jami'an na gwamnatin Biden guda biyu sun ce Isra'ila ta tattara isassun sojoji a gefen birnin Rafah domin kaddamar da
Babu Asibitoci Da Ke Aiki A Arewacin Gaza
Ofishin yada labarai na gwamnatin Gaza ya ce asibitoci ba sa aiki a arewacin yankin da aka yi wa kawanya.
Kanaani : Faransa Ba Ta Da Hurimin Tsoma-baki A Harkokin Shari’ar Iran
Iran ta bakin Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, ta ce faransa ba ta da hurimun tsoma baki a harkokin shari’ar