Iran : Zirin Gaza Ne Babban Kalubalen Duniya A Yau_Jagora
Jagoran Juyin Juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa zirin Gaza ne damuwar duniya ta
Iran Ta Baiwa Ma’aikatan Hukumar IAEA 100 Izinin Yin Aiki A Kasar
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) ya ce a wani mataki na hadin gwiwa tsakanin Jamhuriyar Musulunci da Hukumar
Amurka : ‘Yan Sanda Sun Murkushe Zanga-zangar Goyan Bayan Falasdinawa
A Amurka daruruwan jami'an yan sanda ne suka mamaye jami'ar Columbia da ke birnin New York, inda suka tarwatsa masu
Malaysia Ta Bukaci Kasashen Musulmi Su Tashi Wajen Ganin An Yi Wa Falasdinu Adalci
Kasar Malaysia, ta bukaci kasashen Larabawa da na Musulmi da su tashi haikan domin ganin an yi wa Falasdinu Adalci
Iran Da Afirka Ta Tsakiya Za Su Yi Aiki Tare Ta Fuskar Ma’adanai
Ministan kanana da matsakaitan kamfanoni na kasar Afirka Ta Tsakiya ya bayyana cewa kasarsa a shirye take, ta yi aiki
Daliban Jami’ar San’ati Ta Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga ‘Yan’uwansu Na Duniya Masu Rajin Kare Falasdinu
A yayin gangamin daliban na jami’ar San’anti ta Iran sun kuma yi tir da kisan kiyashin da HKI take yi