Yan siyasar Birtaniya Sun Soki Gwamnatin Kasar Game Da Fuska Biyu Kan Martanin Da Iran Ta kai wa Isra’ila.
Rahotanni sun bayyana cewa fitattun yan siyasar kasar Birtaniya sun mayar da martani kan sukar Iran da pira ministan kasar
Fiye Da Sojojin Isra’ila 7000 Ne Ke Cin Mawuyancin Hali Na Raunin Da Suka ji Sakamakon Haren – haren Gaza .
Ma’aikatar yaki ta HKI ta fitar da sanarwar cewa daga ranar 7 ga watan oktoban shekarar da ta gabata zuwa
Kasashen Iran Da Pakistan Sun Sha Alwashin Yin Aiki Tare A Bangaren Tsaro Da Yaki Da Ta’addanci.
Ministan tsaron kasar Pakistan Sajjad Raufi ya gana da jakadan Iran a birnin Islam Abad Amir Ridha Mukaddam kuma sun
Kasar Iran Ta Aike Da Sakon Taya Murna Ga Kasar Zimbabwe Na Cika Shekaru 44 Da Samun ‘Yanci
Shugaban kasar Iran sayyid Ibrahim Ra’aisi ya aike da sakon taya murna ga gwamnati da alummar kasar Zimbabwe na zagayowar
Sojojin HKI Da Dama Sun Jikkata A Gaza
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa da dama daga cikin sojojinsu dake Gaza sun jikkata sanadiyyar harin ‘yan gwagwarmaya.
Adadin Falasdinawan Da Su Ka Yi Shahada Ya Haura 33,000
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinawa ta sanar da cewa,ya zuwa yanzu adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sun kaidubu