Iran Ta JaddadaMukatar Kasar Falasdinu Ta Zama Cikekken Mamba A MDD
Jakadan kasar Iran a MDD ta jaddada bukatar kasar Falasdinu ta zama mamba a MDD a matsayin kasa mai cikekken
Iran Misali Ce Ga Kasashenmu Masu Dimbin Arziki_Ministan Kasuwanci Na Nijar
Ministan kasuwanci da masana'antu na Nijar Malam Seidou Asman, ya kawo wata ziyara a Iran, inda ya halarci taron Iran-Afrika
Turkiyya Ta Soke Duk Wata Yarjejeniyar Kasuwanci Da Isra’ila Saboda Yakin Gaza
Turkiyya ta dakatar da fitar da dukkan kayayyaki da kuma shigar da su Isra'ila, a wani mataki na nuna fishi
Al-Houthi : Murkushe Zanga zangar Goyan Bayan Falasdinawa Da Daliban Amurka Ke Yi Abun Kunya Ne
Jagoran kungiyar Ansarullah, da aka fi sani da ta ‘yan Houthi a kasar Yemen, ya ce murkushe zanga-zangar lumana da
Iran : Zirin Gaza Ne Babban Kalubalen Duniya A Yau_Jagora
Jagoran Juyin Juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa zirin Gaza ne damuwar duniya ta
Iran Ta Baiwa Ma’aikatan Hukumar IAEA 100 Izinin Yin Aiki A Kasar
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) ya ce a wani mataki na hadin gwiwa tsakanin Jamhuriyar Musulunci da Hukumar