Iran : An Fara Adu’o’I Wa Shugaba Ra’isi Da Tawagarsa bayan Hatsarin Jirgi
A Iran gidajen talabijin din kasar na watsa adu’o’I daga masalatai daban daban na kasar a daidai lokacin da ake
Iran : Jagora Ya Yi Fatan Shugaba Ra’isi Da Tawagarsa Su Dawo Lafiya
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Kemenei ya bayyana damuwarsa ga al'ummar Iran bayan da jirgin helikwafta da
Iran : An Dukufa Wajen Neman Jirgin Helikofta Shugaba Ra’isi Da Ya Bata Bayan Hatsari
A Iran an shiga neman jirgin shugaban kasar mai saukar ungulu da ya bata bayan hatsari dauke da shugaban kasar
Jirgin Sama Dauke Da Shugaban Kasar Iran Da Tawagarsa Ya Yi Hatsarin A Lardin Azarbaijan Ta Gabas
Labaran da ba’a tabbatar ba sun bayyana cewa jirgin sama dauke da shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi da tawagarsa
Kasashen Iran Da Rasha Sun Mayar Da Takunkumin Amurka Zuwa Bunkasa Ci Gabansu
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Kasashen Iran da Rasha sun mayar da takunkumin Amurka zuwa wata babban
Dakarun Izzuddeen-Al-Qassam Suna Ci Gaba Da Tarwatsa Sojojin Yahudawan Sahayoniyya A Rafah
Dakarun Izzuddeen-Al-Qassam suna ci gaba da janyo hasara ga sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a birnin Rafah ‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa