Amurka Ta Sanyawa Kamfanoni Kasar Iran 2 Da Mutane 4 Takunkuman tattalin Arziki
Ma’aikatar baitul malin Amurka ta bada sanarwan dorawa kamfanoni biyu da kuma mutane 4 takunkuman tattalin arziki, tare da zarginsu
An Bukaci Gudanar Da Bincike Akan Gawawwakin Da Aka Gano A Kusa Da Asibitin “Nasir” Dake Khan-Yunus
Kungiyar agajin Falasdinawa ta sanar da gano wasu gawawwaki shahidai 50 a wani babban kabari a harabar asibitin “Nasir” dake
Shugaban Iran Da Yake Ziyarar Aiki A Pakistan Ya Ziyarci Kushewar Wanda Ya Samar Wa Kasar ‘Yanci
A rana ta biyu ta ziyarar aiki da shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi yake yi a kasar Pakisran a
Kasar Cuba Ta Soki Rahoton Amurka Na Shekare-Shekara Akan Hakkin Bil’adama
Ministan harkokin wajen kasar Cuba Bruno Rodríguez Parrilla ya yi watsi da rahoton da Amurka ta fitar dangane da yanayin
Sakataren Majalisar Koli Ta Tsaron Kasar Iran Ya Isa Kasar Rasha
A yau Talata ne babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya isa birnin Saint Petersburg na kasar Rasha
Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa Yayi Tir Da ci Gaba Da Kai Hare-haren Isra’ila A Gaza.
A wata ganawa da aka yi tsakanin babban sakataren kungiyar hadin kan kashen larabawa Ahmad Abul Gaith da manzon musamman