Iran Ta Sanar Cewa Dole Fadar White House Ta Dena Goyon Bayan Laifukan Yakin Isra’ila A Gaza
Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Abdallahiyan da yake nuna damuwarsa game da yin amfani fiye da karfi da jamian
Iran Ba Zata Mika Kai Ga Manufofin Amurka Na Nuna Fin Karfi Ba
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminaee ya bayyana cewa mutanen Iran ba zasu
Shugaban Kasar Iran Ya Bude Wata Madatsar Ruwa Wanda Iran Ta Gina A Sirilanka
Shugaan kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa kasarsa a shirye take ta bawa kasar Sirilanta fasaha da ci
Kafafen Yana Labarai Na HKI Suna Izgili Da Shuwagabannin Kasar Dangane Da Yaki A Gaza
Murabus wanda babban kwamandan sojojin HKI yake a kwanakin da suka gabata, saboda sabani da ta kunno kai a tsakaninsu,
Shekaru 44 Da suka Gabata Amurka Ta Kasa Aiwatar Da Aikin Soje Don Kwato Amurkawa Da Suke Hannun JMI A Lokacin
A ranar 25 ga watan Afrilun shekara 1980 ne gwamnatin kasar Amurka na lokacin ta yi yunkurin farwa kasar Iran
Amurka Ta Sanyawa Kamfanoni Kasar Iran 2 Da Mutane 4 Takunkuman tattalin Arziki
Ma’aikatar baitul malin Amurka ta bada sanarwan dorawa kamfanoni biyu da kuma mutane 4 takunkuman tattalin arziki, tare da zarginsu