Najeriya: Tinubu Ya Ce Ya Cire Tallafin Makamashi Ne Don Hana Tattalin Arzikin Kasar Tsiyacewa
Shugaba Bola Ahmed Tunubu na tarayyar Najeriya, ya bayyana cewa cire tallafin makamashin da yayi a farkon wannan shekarar ya
Shugaban Kasar Syria Basshar Assad Ya Byyana Hadin Kai Larabawa A Matsayin Abinda Zai Kawo Zaman Lafiya A Wannan Yankin
Shugaba Basshar Asad wanda ya karbi bakuncin ministan harkokin wajen kasar Bahrain, Abdullatif Bin Rashid al-Zayyani, bangarorin biyu sun tattauna
Kungiyar Kwallon kafar Iran Ta Mata Ta Sami Nasara A Wasannin Kafa
Kungiyar mata ta kwallon kafar ta Iran ta sami nasarori har sau uku, ta kuma yi canjaras sau daya da
Amurka: Limamai Da Malaman Addini Fiye Da 100 Ne Suka Bayyana Goyon Bayansu Ga Daliban Jami’o’i Masu Goyon Bayan Falasdinawa
Limaman masallatai a kasar Amurka da kuma malaman addini fiye da 100 ne suka bayyana goyon bayansu ga daliban jami’o’ii
Ana ci Gaba Da Gudanar Da Zanga zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Kasar Birtaniya
Rahotanni sun bayyana cewa da dubun dubatan alummar kasar birtaniya suka cika manyan titunan birnin London a ranar ta 28
Kasashen Iran Da Kuba Sun Jaddada Aniyarsu Ta yi Aiki Tare A Bangaren Sufuri.
Ministan sufuri na kasar iran Mehrdad bazarpash da takwaransa na kasar Cuba Edwardo Dovila sun tattauna a nan birnin Tehran