Ali-Reza Eshaqi

Ali Riza Eshaqi ya karanta tsara labarai a jami’ar  kafafen yada labarai ta Iran.

Yana da shekara 13 ya fara  finafinai masu tsayi da fim din ‘’Bread Winners”(1980) a lokacin da masu kallo ke son ganin shirye –shiryen yara.

Eshaqi ne ya rubuta labarin fim din “My best Summer”(1996).Ya bada umarnin finafinai irinsu The Green Smile’ (2008) ‘Paper Father’ (2008) movie ‘Fox Trap’ (2006).

Eshaqi ya fito a finafinai masu yawa irin su ‘The Glass Eye’ (1990), ‘On the Wings of Angels’ (1992), ‘Cardboard Hotel’ (1996) da  ‘Look at the Sky Sometimes’ (2002).

Yana daga cikin masu kula darubutaccenlabarinfinafinaidin kasar Iran .

1
Share

Fina-finai da Jerin fina-finai

Paper Father

Paper Father