Bahram Ebrahimi-Yazdi

An haifi Bahram Ebrahimi Yazdi ne a garin Qum na kasar Iran a shekara ta 1343 hijira shamsiyya.

Bahram Ebrahimi Yazdi ya kammala karatunsa na digiri ne a fannin wasan kwaikwayo a bangaren koyar da al'adu da wasannin kwaikwayo. Kuma Bahram Ebrahimi ya fara gudanar da sana'ar wasan kwaikwayo ne tun a shekara ta 1352 hijira shamsiyya a wani fim mai suna {Sakhrehye Siyoh} da Sabaktakin Salour ya rubuta, daga wannan lokaci ya zame tauraro a fagen gudanar da fina-finai daban daban.

Bahram
Share