Amin Zendegani

An haifi Zendegani, Amin a ranar ashirin da takwas ga watan Yuli shekara ta Alif dari tara da saba'in da biyu a garin Tehran.

An haifi Zendegani a cikin gidan 'yan wasa. A gidansu akwai masu rera wakoki, zane-zane da wasan kwaikwayo. A shekara ta Alif dari tara da casa'in da daya shi ma ya fara wasa kuma a lokacin ya shiga jami'ar Tehran, Fannin zane-zane.

Bayan kwarewarsa na shekara hudu a wasan kwaikwayo, ya bayyana a fim mai suna ‘Young Lawyers’ (A shekara ta Alif dari tara da casa'in da biyar).

An kara gabatar da shi a fina-finai masu suna ‘Eastern Woman’ (A shekara ta Alif dari tara da casa'in da bakwai), ‘The Actor’ (A shekara ta Alif dari tara da casa'in da takwas), ‘The Kingdom of Solomon the Prophet’ (a shekara ta dubu biyu da takwas), ‘Path to Heaven’ (a shekara ta dubu biyu da goma sha daya), ‘Octopus’ (a shekara ta dubu biyu da goma sha daya) and ‘Oblivion Season’ (a shekara ta dubu biyu da goma sha uku).

Zendegani ya bayyana a cikin jerin wasannin  ‘Days of Youth’ (A shekara ta Alif dari tara da casa'in da takwas), ‘Lost Innocence’ (a shekara ta dubu biyu da uku), ‘Spellbound’ (a shekara ta dubu biyu da uku) and ‘Mokhtarnameh’ (a shekara ta dubu biyu da uku).

1
Share

Fina-finai da Jerin fina-finai

The Kingdom of Solomon the Prophet

The Kingdom of Solomon the Prophet

It's All There

It's All There