The Songs of Sparrows

Karim wani mutum ne mai sauƙin Kai, wanda yake rayuwa mai sauƙin, yana aiki ne a gonar Jimina don ya tallafa wa iyalinsa a wani ƙaramin ƙauye. Kawai ba zato ba tsammani ya rasa aikinsa bayan da ya bar daya daga cikin Jumina mai daraja ta gudu. Yanzu dole ya yi gwagwarmaya don neman kowane irin aiki domin ya kasance ya dace. A matse yake domin kanin ya gyara wa yarsa abun kunne, da yake taimaka mata jin magana, Karim ya bazama a kan babur ɗin sa neman aiki a cikin Tehran. Ya faɗa cikin sabon aiki mai samu lokacin da dan wani kiɗimammen ɗan kasuwa yayi tsalle ya hau bayan babur ɗinsa a matsayin taxi. Amma kamar yadda yanayin cikin birnin yake da ya riƙe Karim, sai idon sa ya fara rufewa baya iya yin la'akari da abin da ya fi dacewa.

Behnam Bani

Nura M Inuwa

Hojjat Ashrafzadeh

Nazifi Asnanic

Mohsen Sharifian

Umar M Shareef

Amir Tajik

Hamisu Breaker

Ali Lohrasbi

Kogon hawa na Vanai

Sanannen wurin shakatawa na kyauyen Vanai shine kogon Vinai, wanda yana daya daga cikin wuraren dake da wuyar zuwa a lardin, a kalla zaayi kamar awa biyu ana hawa duten kafin akai wurin shiga kogon. Kyauyen Vinai yana a lardin Lorestan na kasar Iran.

Muna son ji daga gare ka
Game da kai
Dauki Muryarka
Sakonka
Saka hotonka ko kuma bidiyo
Uploading…
Error! . Try again!